France-new Zealand

Faransa Zata Baiwa New Zealand Kwarangwal 15

Allocution du président français Nicolas Sarkozy le 24 mars 2010.
Allocution du président français Nicolas Sarkozy le 24 mars 2010. rfi

Majalisar kasar Faransa zata mika wasu kawunan mutane 15, ga kasar New Zealand na mayakan Maori, wadanda ake ajiye dasu a dakin ajiyan kayan tarihi dake Paris.Wadannan kawunan mayaka dai an gyatta su aka ajiye su a dakunan tarihi na kasar Faransa da suka hada da Paris Quai Branly wanda tsohon Shugaban Faransa Jacques Chirac ya tanadar.A zaman Majalisar kasar Faransa ayau, wakilai takwas ne kawai, daga cikin wakilai 570 basu goyi bayan matakin da aka dauka na maida kwarangwal din kawunan mayakan ga kasar New Zealand ba.