Amirka

Amurika :rikicin Israila da yankin Gaza

       Mataimakin shugban kasar Amurika ,Joe Biden ,ya gana da shugaban kasar Massar Hosni Mubarak a yau.        Ganawar da ta gudana a garin Sharm El –Sheik ,ta doki tsawon mintoci 90,ta kuma kasance ne kan maganar sabin hanyoyin da matakai domin shawo kan matsala tsakanin kasar Israila da Yankin Gaza dangance da shigar da agaji.         Kasar Israila, ta toshe hanyoyin shiga yankin Gaza tare da kai wani harin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 9 a satin da ya gabata.