Iran
Taron hukumar makamashi aVienna
Wallafawa ranar:
A garin Vienna na kasar Austriya, an soma taron hukumar makamashi kan kasar Iran.Wakillan gwamnatoci guda 35 ne daga kasashe mambobi guda151 ke halartar taron. A kan maganar Nikliya a gabas ta tsakiya maganar kasar Iran ce kan tebrin taron.A dai cikin satin da ya gabata ne, hukumar ta gabatar a cikin wani rahoto, da cewa kasar Iran na cigaba da kadamar da shirinta na Nikliya.