Haiti

Zaben kasar Haiti: neman sa iddon kasashen duniya

Yar takarar shugabancin kasar Haiti Michel Martelly da magoya bayanta
Yar takarar shugabancin kasar Haiti Michel Martelly da magoya bayanta REUTERS/Kena Betancur

Wata Kungiyar Tsoffin shugabanin kasashen duniya, ta bukaci hukomomin kasa da kasa na duniya ,da su taka muhimmmiyar rawa wajen sa ido a zaben shugaban kasar Haiti zagaye na biyu, dan kaucewa tashin hankali na ba- gaira ba- sabar.Kungiyar ta yi waan korafi ne , ganin matsalolin da aka samu a zagayen farkon zaben .Ta jadada cewa ya zama dole a dauki mataki dan kaucema haka nan gaba.