New Zealand
An tabbatar da mutuwan mutane 147 sanadiyar girgizar kasa ta New Zealnad
Wallafawa ranar:
Hukumomin kasar New Zealand sun tabbatar da mutuwar mutane 147, sakamakon girgizar kasa data afka wa kasar.Rindinar ‘yan sandan kasar ta bayyana cewa akwai wasu mutanen 50, da ba akai ga ganowa ba.Yau Lahadi ana gudanar da addu’o'i wa mutanen da girgizar kasar mai karfi maki 6.3 ta ritsa dasu, a garin Christchurch na kasar ta New Zeland.