Man Fetur

Farashin Danyan man fetur na ci gaba da tashi

Reuters/ Bernadett Szazbo

Farashin gangan Danyan man fetur na ci gaba da tashi a kasuwannin duniya, sakamakon tashin hankalin da ake samu a wasu kasahsen Larabawa.Rahotanni sun nuna cewar, yau an saida man akan Dala 105 da kuma Centi 75 kan kowacce ganga.