Ranar Mata

Yau ake gudanar da ranar Mata ta duniya

Matan dake koyon sana'oi a birnin Mogadishu na Somaliya mai fama da tashe tashen hankula
Matan dake koyon sana'oi a birnin Mogadishu na Somaliya mai fama da tashe tashen hankula Reuters/Omar Faruk

Yau ne mata a duniya ke bikin ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware, dan nazarin cigaban da suke samu, musamman ta fanning cigaba. Majalisar Dinkin Duniya ta ware, dan nazarin ci gabar da suke samu, musamman ta fannin ci gaba wajen raya kasa.Ana gudanar da bikin ranar mata ta duniya, karo na 100, inda kungiyar kasashen Turai ke yaba rawar da mata suka taka na kawo sauyi, musamman a kasashen dake Arewacin Afrika.Bababr jami’ar diplomaisyar kasashen Turai, Catherine Ashton, ta bukaci mata a kaasshen duniya da su tashi tsaye, dan neman yancin kansu.