Isra'ila
Fashewa ta jikata mutane 20 a birnin Kudus na Isra’ila
Akalla mutane 20 sun hallaka samakakon wata fashewa data daidai motar safa a birnin Kudus na Isra’ila, kamar yadda jami’ai suka tabbatar.Lamarin ya faru a tsakiyar birnin kusa da tashar mota.Yan sandan sun bayyana cewa an tura motoci masu daukan marasa lafiya zuwa yankin na Yammacin birnin na Kudus mai cike da Yahudawa.Babu wanda aka daura wa alhakin kai hari ko kuma wanda ya dauka.
Wallafawa ranar: