Amurka

Yan republican da maganar bakin haure a Amurika

Shugaban kasar Amurika Barrack Obama a gaban sojin kasar
Shugaban kasar Amurika Barrack Obama a gaban sojin kasar Reuters/Kevin Lamarque

Shugaban kasra Amurka Barack Obama, ya nuna cewa ‘yan adawa na jam’iyyar Republican na neman toshe shirinshi na garambawul ga harkokin shige da fice na kasar.Ya bayyana haka yayin day a yi wani jawabi a kan iyakar kasar da ta Mexico, kuma shirin zai into da bakin haure milyan 11 su kassance mutane masu walwala da inci kamar kowa, abun da zai baiwa shugaba kwarji tsakanin ‘yan Hispanik wadanda za su fi amfana da sabon shirin.