Argentina

An Kama wani dan Argentina da zargin hallaka Faransawa Mata biyu

© Reuters

Yan Sanda a kasar Argentina, sun sanar da kama wani mutum da ake zargi da kashe wasu Faransawa mata biyu, Yan yawon bude ido.An dai samu gawawakin matan ne ranar juma’a, kuma mutumin na cigaba da amsa tambayoyi a ofishin Yan Sandan.