Amurka

Iska mai karfi a yankin Arewacin Carolina

Guguwar iskan Harricen iren a yankin Carolina
Guguwar iskan Harricen iren a yankin Carolina

A arewacin Carolina kasar Amurka Wani iska da tsawa da ake kira hurricane Irene, yi raba dubun dubatar mazauna yankin da gidajensu.Yankin Na arewacin Carolina wanda ke da yawan mutane kusan Miliyan 65 Rehotanni daga Amurka na nuni da cewa suna cikin fargabar annobar ambaliyar ruwa.Masana yanayi dai sun yi hasashen cewa Annobar ta iskan kan iya shafar gabacin Teku dake kusa da birnin Woshington da New York da boston.