Jam'iyya mai Mulkin Cuba tana Gudanar da Babban Taro
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Jam’iyyar Komunisanci mai mulkin kasra Cuba tana gudanar da babban taron kasa inda wakilai 811 ke halarta a Havana babban birnin kasar.
Talla
Taron yana duba yuwuar kaiyade wa’adi na masu rike da mukamai na shekaru biyar sau biyu.
Ana kuma duba shekaru da idan mutun ya wuce a raye tilas ya ajiye mukami, domin kawar da tsaffin baraden juyin juya hali da suka yi kane kane kan mukaman kasar ta Cuba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu