Venezuela

Venezuela ta ce Shugaba Chavez na samun sauki

Shugaban Venezuela Hugo Chavez
Shugaban Venezuela Hugo Chavez

Hukumomin Kasar Venezuela sun bayyana samun nasara a aikin da aka yiwa shugaba Hugo Chavez, mai fama da cutar sankara, bayan aikin da aka masa.Mataimakin shugaban kasar, Elias Jaua, ya ce an fidda daukacin cutar dake damun shugaban, kuma yana cikin koshin lafiya. 

Talla

Lititocin sun gudanar da aiki a birnin Havana na kasar Cuba inda shugaba Chavez ya saba zuwa jinya. Mahukuntan Venezuela basu taba furta chutar sankarar da Shugaba Chavez ya yi jinya akai ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.