Amurka-Isra'ila

Shugaban Amurka Obama ya jaddada matsayin kasar kan Iran

Shugaban kasar Amurka Barack Obama
Shugaban kasar Amurka Barack Obama REUTERS/Stringer

Shugaban Kasar Amurka, Barack Obama, ya sake jaddada goyan bayan sa ga Isra'ila, inda ya gargadi Iran cewar, ba zaiyi tantamar anfani da karfi ba, dan hana kasar samun makamin nukiliya.  

Talla

Yayin da yake jawabi ga taron Yahudawa a Washington, shugaba Obama ya shaidawa shugabanin kasar Iran cewar, zai dauki matakin da duk ya dace dan kare Amurka da kawayen ta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.