a yau ne aka gudanar da shagulgulan ranar ma'aikata ta duniya, ga wasu ra'ayoyin masu saurarenmu kan wannan rana.

Sauti 19:03
"Y presidente de la República, ¿es un 'verdadero trabajo'?", Estrasburgo, Día del Trabajo, 1 de mayo de 2012.
"Y presidente de la República, ¿es un 'verdadero trabajo'?", Estrasburgo, Día del Trabajo, 1 de mayo de 2012. Reuters

A YAU talata 1ga watan Mayu 2012 rana ce da Majalisar dinkin duniya ta kebe domin ma'aikatan kwadago a duniya, inda suke yin amfani da damar wajen bayyanawa mahukumtan kasashensu matsalolin da suke fama da su.