Ranar Mata ta duniya

Sauti 21:08
Différentes communautés Peul se sont sédentarisées à Mboki.
Différentes communautés Peul se sont sédentarisées à Mboki. © RFI/Carine Frenk

A yau alhamis 10 ga watan Mai,  rana ce  da majalisar dinkin duniya ta ware domin ta zama ranar Mata ta duniya, inda mata kan bayyana halin da suke ciki na matsi ko dadi, tare da tattauna wasu hanyoyin da suke gani za su bi domin tsira da mutuncinsu.To akan haka mun baiwa wasu daga cikin masu saurarenmu, damar tofa ra'ayoyinsu dangane da wannan rana.