Amurka-Pakistan
Amurka ta datse tallafin da ta ke ba Pakistan
Wallafawa ranar:
Majalisar Dattawan Amurka, ta rage Dala miliyan 33 daga cikin agajin kudin da Amurka ke ba kasar Pakistan, saboda daure Shakil Afridi shekaru 33 a gidan yari, likitan da aka yi amfani da shi wajen gano mabuyar Osama bin Laden.
Talla
Majalisar tace, kowacce shekara da likitan zai yi, zata janye Dala miliyan guda.
Pakistan ta samu Afridi ne wajen hada kai da jami’an leken asirin Amurka domin gano inda Osama Bin Laden ya ke buya, domin halaka shi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu