MDD-Sudan

an sako jami'in jinkan nan na Majalisar dinkin duniya da aka sace a kasar Suda

Majalisar dunkin Duniya ta tabbatar da sakin daya daga cikin masu aikin bada Agajin nan da aka yi garkuwa dashi watanni 3 da suka gabata a kasar Sudan.

Talla

An saki Patrick Noonan ne, bayan da ya share kwanaki 86 a hannu.

Noonan dai ya kasance a kasar Sudan shekaru 2 da suka gabata, yana yi wa hukumar samar da abinci ta majalisar dunkin Duniya aiki .
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.