Kotu ta samu Charles Taylor da aikata laifukan yaki a Saliyo
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 19:33
kotun duniya ta zartar da hukumcin daurin shekaru 50 a gidan yari kan tsohon shugaban kasar Liberia Charls Taylor dangane da rawar da ya taka wajen cin zarfin Bil'adama a yakin kasar Saliyo.