Isa ga babban shafi
bulgaria

Kasashen duniya sun yi Allah wadai da harin da aka kai wa 'yan kasar Isra'ila a Bulgariya

Reuters/Lior Mizrahi/Pool
Zubin rubutu: Nasiruddeen Mohammed | Bashir Ibrahim Idris
Minti 1

Kasashen yammacin duniya sun yi Allah wadai da harin da aka kaiwa motar dake dauke da wasu ‘yan kasar Isra’ila dake yawon bude ido a kasar Bulgaria.Shugaban kasar Amurka, Barrack Obama, ya bayayna harin a matsayin aikin ta’adanci, shi kuma ministan harkokin wajen Faransa, Laurent Fabius, ya soki harin, inda ya bayyana goyan bayan sa ga Israila.Prime Minsitan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya nuna yatsa ga Iran, a matsayin wanda ta kitsda kai harin. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.