Farashin kayan abinci a Amurka ya daidaita a watan Agusta, inji hukumar abinci ta Majalisar Dinkin Duniya
Hukumar abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce farashin kayayyakin abinci a kasar Amurka ya daidaita bayan an samu tashin kashi shida wanda ya daidaita farashin masara.
Wallafawa ranar:
Wani ma’aunin farashin kayan abinci wanda ya nuna maki 213 a watan jiya, da kuma watan Yuli wanda hakan ya daidaita farashin, a cewar hukumar.
Wani shugaban hukumar, David Hallam, a wani jawabin taron manema labarai ya ce akwai batutuwa da yawa akan ko akwai yiwuwar tashi farashin kayan abinci, inda ya kara da cewa babu wata kwakkaran hujja da ke nuna hakan.
Wata takardar sanarwa da hukumar ta fitar ta ce ma’aunin farashin ya fadi da maki 25 a tashin da ya yi na maki 238 a watan Fabrairun 2011 da kuma kasa da maki 18 a watan Agustan shekarar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu