Amurka

Amurkawa suna bukin tuna harin 11 ga watan Satumba

Dogayen benayen hada hadar kasuwanci a Pentagon da aka kai wa hari a 11 ga watan Satumba
Dogayen benayen hada hadar kasuwanci a Pentagon da aka kai wa hari a 11 ga watan Satumba REUTERS/Brendan McDermid

A yau Talata ne Amurkawa ke bukin tuna harin 11 ga watan Satumba tare da juyayin dubban mamatan da suka mutu a harin da aka kai a tawayen benayen hada hadar kasuwanci a Pentagon birnin New York. Dubban mutane ne suka hada gangami a dandalin Ground Zero a binrin New York domin tuna harin wanda ya kashe Akalla mutane 2,983.

Talla

Shugaba Barack Obama da Uwar gidansa Michelle su ne za su jagoranci zaman makokin a harabar White House, kafin su kai ziyara a Pentagon.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI