Isa ga babban shafi
Afghanistan-NATO

Wani Sojan Afghanistan ya bindige Sojan NATO

Sojojin kungiyar tsaro ta NATO/OTAN
Sojojin kungiyar tsaro ta NATO/OTAN DR
Zubin rubutu: Bashir Ibrahim Idris
Minti 1

Yayin da shugaban kasar Afghanistan, Hameed Karzai, ke shirin ganawa da shugaban Barack Obama a Amurka, kan shirin karbar tafi da tsaron kasar, da kuma janyewar dakarun Amurka daga Afghanistan, rahotanni sun ce wani sojan Afghanistan ya harbe sojin NATO har lahira.

Talla

Wannan dai ba sabon abu bane a cikin kasar, wanda koda a shekarar da ta gabata, sojojin NATO sama da 60 aka kashe a irin wannan harin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.