Mexico

An samu Fashewa a Mexico, Mutane 25 sun mutu

Ana kokarin kashe Wuta da ke ci bayan samun fashewa a Kamfanin mai na  Pemex a kasar Mexico
Ana kokarin kashe Wuta da ke ci bayan samun fashewa a Kamfanin mai na Pemex a kasar Mexico Reuters

Akalla mutane 25 aka ruwato sun mutu a kasar Mexico bayan samun fashewa a wanio ginin kamfanin Mai na Pemex. Tun a daren jiya Alhamis jami’an agaji ke ci gaba da lalubo wadanda ked a sauran kwana. Wani jami’an Gwamnatin kasar yace binciken da suka gudanar sun gano an samu fashewar ne a wani gini da ked aura da hedikwatar kamfanin Mai na Pemex.

Talla

Ministan cikin gida, Miguel Angel Osorio Chong yace akalla mutane 25 suka mutu, wasu 100 kuma suka jikkata.a yin da ake ci gaba da lalubo gawawwaki

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.