Rikici na ci gaba da zafafa tsakanin koriyoyi da kuma Amruka

Sauti 03:59
shugaban kasar Koriya ta arewa
shugaban kasar Koriya ta arewa

Bakonmu A yau: shine Profesa Shehu Abdullahi Zuru na jami'ar Abuja, kan sake kirke makamai masu cin dogon zango da kasar Koriya ta arewa ta yi a kan iyakarta da koriya ta kudu.  Ko wannan na iya haifar da yaki tsakanin kasashen biyu, tambayar kenan da muka yi masa