Waiwaye: Taron G8 da ziyarar Obama a Berlin da yarjejeniyar 'Yan tawayen Mali

Sauti 19:47
Ziyarar Barack Obama, a kasar Jamus
Ziyarar Barack Obama, a kasar Jamus REUTERS/Michael Kappeler/Pool

Shirin Waiwaye Adon Tafiya shiri ne da ke bitar muhimman labaran da suka faru a mako, kuma muhimman labaran da suka faru sun hada da tarn kasashe 8 masu karfin tattalin arzikin duniya da ziyarar Obama a Jamus da kuma yarjejeniyar da aka cim ma tsakanin Gwamnatin Mali da 'Yan tawayen Abzinawa.