Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
MDD ba ta shirin magance annuba a duniya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:47
Shirin jin ra'ayoyin masu saurare na wannan ranar tare da abdoulaye Issa ya tattauana ne kan Wani Rahoto da ya ce Hukumar lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya bata shirin magance duk wata annoba da kan iya barkewa a duniya dake bukatar matakan gaggawa