Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Iran ta cimma yarjejeniya da Manyan Kasashen duniya kan Nukliya

Wallafawa ranar:

Shirin jin ra'ayoyin masu saurare tare da Abdoulaye Issa ya tattauna ne game da yarjejeniyar da Kasar Iran ta cimma da Manyan kasashen duniya shida kan shirinta na Nukliya yayin da Shugaban Kasar Amurka Barack Obama ya yaba da yarjejeniyar, inda kuma Kasashen Isra'ila da Saudiya suka nuna damuwarsu kan yarjejeniyar da aka cimma.

Shugaban Kasar Iran Hassan Rouhani
Shugaban Kasar Iran Hassan Rouhani REUTERS/Adrees Latif