Bayan shekaru 54 Amurka ta sake daga tutar ta a Cuba

Sauti 19:48
Reuters

Shirin Mu zagaya duniya na wannan Makon ya mayar da hankali ne kan sabuwar alakar da ke farfadowa tsakanin Amurka da Cuba, kana mun ji halin da ake ciki a China bayan aukuwar Gobarar Tianji, akwai mu tafe da labarin Najeriya dama Afrika ta tsakiya a yi sauraro lafiya tare da Umaymah Sani Abdulmumin.