UNICEF

An fi yiwa mata shayi a Kasashen Masar, Habasha da Indonesia

Reuters/James Akena

Hukumar UNICEF da ke kula da kananan yara ta MDD tace akalla yara mata miliyan 200 aka yi wa shayi a duniya yawancinsu kuma suna rayuwa ne a kasashen Masar da Habsha da Indonesia.

Talla

Sannan rahoton hukumar yace a kasahen Somalia da Guinea da Djobouti aka fi samun matsalar.

Sai dai kuma an samu raguwar yi wa mata kaciya a kasashe 30.

Rahoton yace an samu raguwar matsalar ne musamman saboda wasu kasashen Afrika sun haramta yi wa mata Shayin irin Najeriya da Uganda da Kenya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.