Isa ga babban shafi
Nepals

Ana Juyayin Shekara Daya Da Girgizan Kasa A Nepals

Daya daga cikin hotunan  mutum-mutumi na Omar Havana da girgizan kasa ta yiwa barna a Nepal
Daya daga cikin hotunan mutum-mutumi na Omar Havana da girgizan kasa ta yiwa barna a Nepal Omar Havana/Getty Images/Visa pour l'image
Zubin rubutu: Garba Aliyu
Minti 1

Kasar Nepal ta yi bukukuwan juyayin cika shekara daya da mummunar girgizan kasa data afkawa kasar wadda ta yi sanadiyyar mutuwar dubban mutane.

Talla

Gwamnatin kasar tayi alkawarin hanzarta sake gina wuraren da suka lalace.

Girgizan kasar data afkawa kasar wadda masana suka ce ta kai maki 7.8 a maauninta, ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla dubu 9.

Gine-gine masu tarin yawa ne suka rushe yayin wannan girgizan kasa a bara.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.