Ranar yaki da cutar hawan jini

Sauti 15:06
Gwajin hawan jini
Gwajin hawan jini REUTERS

Shirin jin ra’ayoyin masu saurare ya tattauna kan yaki da cutar hawan jini da ta addabi al’umma, bana an mayar da hankali kan cewa dole mutum ya san matsayinsa dangane da wannan cuta