Kungiyar Taliban ta nada Haibatullah Akhund-zada a matsayin sabon shugabanta

Sauti 02:59
Sabon Shugaban Taliban Mullah Haibatullah Akhundzada.
Sabon Shugaban Taliban Mullah Haibatullah Akhundzada. Reuters

Kungiyar Taliban a kasar Afghanistan ta sanar da nada wani mai suna Haibatullah Akhund-zada a matsayin sabon shugabanta bayan da kungiyar ta tabbatar da mutuwar Mullah Akhtar Mansour sakamakon harin da jirgin yakin Amurka maras matuki ya kai ma sa.Ahmed Tijjani Lawal, wani mai sharhi kan lamurran yau da kullum a birnin Kano, ya bayyana wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal sauyin da hakan zai kawo ga tafiyar wannan kungiya.