Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Ficewar Birtaniya da matsalar tattalin arziki

Sauti 10:58
Kashi 52 cikin 100 na al'ummar Birtaniya sun zabi ficewa daga Turai
Kashi 52 cikin 100 na al'ummar Birtaniya sun zabi ficewa daga Turai REUTERS - Stefan Wermuth
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Abdouleye Issa ya tattaunawa ne akan ficewar Birtaniya daga kungiyar tarayyar Turai da kuma yadda hakan ya shafi tattalin arzikin kasar da wasu sassan duniya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.