Tarihin Tsohon shugaban Iran Ali Akbar Hashemi Rafsanjani
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 20:23
Cikin wannan shiri na Tambaya da Amsa wanda Awwal Ahmad Janyau ke gabatarwa za kuji tarihin Marigayi shugaban Iran Akbar Hashemi Rafsanjani da kuma tarihin kabilar Rohingya na kasar Myanmar da tsarin da FIFA ke bi wajen zaben gwarzon dan wasan duniya.