Faransa

Dan takaran Shugabancin Faransa Fillon na farfado da yakin neman zabe yau Asabar

Francois Fillon dan takaran shugabancin Faransa a zaben 2017
Francois Fillon dan takaran shugabancin Faransa a zaben 2017 rfi

Dan takaran shugabancin Faransa Francois Fillon dake fuskantar suka da cece-kuce saboda zargin baiwa iyalansa  ayyukan gaibu,  na shirin yin jawabai yau Asabar domin farfado da yakin neman zaben sa.

Talla

Zai yi jawaban ne a wajen bukin cikansa shekaru 63.

Yanzu haka dai Francois Fillon na fuskantar matsaloli da dama kasancewar wasu masu mara masa baya sun janye daga bashi goyon bayan.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.