Haiti

Tsohon shugaban kasar Haiti Rene Preval ya mutu

Marigayi tsohon shugaban Haiti  René Préval a wani hoto da aka dauke shi a ranar  28 ga watan Yuni 2010.
Marigayi tsohon shugaban Haiti René Préval a wani hoto da aka dauke shi a ranar 28 ga watan Yuni 2010. REUTERS/Eduardo Munoz

Tsohon shugaban kasar Haiti Rene Preval, da ake wa lakabi da mutumin talakawa wanda yayi wa'adi biyu na shugabancin, ya mutu yana da shekaru 74. 

Talla

Shugaban kasar mai ci Jovenel Moise ya sanar a shafinsa na Tweeter cewa ya sami labarin mutuwar tsohon shugaban kuma ya tausaya wa iyalan nasa.

Wasu bayanan daga dangi da ‘yan uwan tsohon shugaban na cewa ya mutu ne sakamakon ciwon zuciya.

Ya shugabanci kasar Haiti tsakanin shekara ta 2011 zuwa 2016.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.