Faransa-Rasha
Uwargida Le Pen ta gana da Shugaban Rasha
Shugaban kasar Rasha Vladimir Puttin ya gana da Marine Le Penyar takara a zaben Shugabanci Faransa a wata ziyarar da ta kai Moscow, Putin ya jadada cewa fadar Kremlin ba za ta shiga harkar siyasar faransa ba.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Le Pen na daga cikin ‘yan siyasar Turai da ke son kulla kyakyawar hulda da Shugaba Putin na Rasha, inda ta ambaci taka rawa wajen gani an cirewa kasar takunkumi idan tayi nasara a zaben shugabanci Faransa.
Gwamnatin Shugaba Francois Hollande ta zargi Rasha da kokarin yi mata kutse a harakokin ta,wanda kasar ta Rasha ta musanta haka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu