Tambaya da Amsa

Amsar Tambaya game da Cinikin bayi

Sauti 20:00
Hoton wasu bayi dake ayyuka a zamanin mulkin mallaka
Hoton wasu bayi dake ayyuka a zamanin mulkin mallaka © Library of Congress

Cikin wannan shiri na Tambaya da Amsa wanda Aminu Sani Sado zai kawo maku za'aji amsa  game da tarihin cinikin bayi.