Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi Game da Zaben Wakilan Majalisar Dokokin Faransa Zagaye na Biyu

Sauti 15:45
Shugaban Faransa Emmanuel Macron a lokacin da yake shirin jefa kuri'arsa
Shugaban Faransa Emmanuel Macron a lokacin da yake shirin jefa kuri'arsa REUTERS/Christophe Archambault
Da: Zainab Ibrahim | Garba Aliyu

Cikin wannan shiri na tattaunawa da jin ra'ayoyin jama'a za'a ji abinda jama'a ke cewa dangane da zaben wakilan majalisar Dokokin kasar Faransa da aka gudanar karshen mako.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.