Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Batutuwan da suka shafi al'ummah

Sauti 15:24

Shirin Ra'ayoyin masu sauraro ya bada damar tattaunawa kan batutuwa daban daban da suke damun al'umma, kamar yadda aka saba a dukkanin kowace Juma'a.