Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Batutuwan da suka shafi al'ummah

Sauti 15:43
JUSTIN TALLIS / AFP

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokacin kamar yadda aka saba ya bai wa masu sauraro damar tofa albarkacin bakinsu ne kan batutuwan da suke ganin akwai bukatar jan hankali kansu.