Kamfanin dilancin labaran Faransa na Afp ,mai nene sahihancin kamfanin
Wallafawa ranar:
Sauti 19:45
Kamfanin dilancin labaran Faransa na AFP ya fara aiki a shekara ta 1944, cibiyar kamfanin na Paris a kasar Faransa.a ckin shirin amshoshin masu saurare za ku ji karin haske a kai.