Magance cutar malaria a Gambia
Wallafawa ranar:
Sauti 21:03
Kasar Gambia ta kama hanyar zama kasa ta farko da zata magance cutar malaria tsakanin al’ummar ta, sai dai masana sun ce ana bukatar Karin kudadin tallafi kafin a cimma wannan buri.