Australia
Australia Ta Bankado Yunkurin Ta'addanci A Sydney
Jamian Tsaro a kasar Australia na tsare da wasu mutane hudu da aka kama su suna shirin kai wani kazamin harin taaddanci a birnin Sydney da suka hada da harbor jirgin sama.
Wallafawa ranar:
Talla
Firaministan kasar Malcolm Turnbull ya sanar da cewa an kama mutanen ne yayin wani samame da jami'an tsaro suka kai maboyarsu.
Masu bincike sun bayyana gano tarin wasu makamai da abubuwa da za’a yi amfani da su domin ayyukan ta’addancin.
Fira Ministan ya sanar da daukan kwararan matakai a filayen jiragen sama domin kare aukuwan ayyukan ta'addancin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu