Isa ga babban shafi
Caribbean

Guguwar Maria ta kashe mutane 13 a Puerto Rico

Guguwar Maria lokacin da ta isa a Porto Rico, watan satumban 2017.
Guguwar Maria lokacin da ta isa a Porto Rico, watan satumban 2017. NASA/Handout via REUTERS
Zubin rubutu: Abdoulkarim Ibrahim
Minti 1

Alkalumman da mahukuntan kasar Puerto Rico suka fitar na nuni da cewa kawo yanzu mutane 13 ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu yayin da wasu sama da 700 suka samu raunuka sakamakon guguwar Maria da ratsa kasar.

Talla

Gwamnan birnin Puerto Rico Ricardo Rossello ya bayyana cewa guguwar ita ce mafi muni da ta afka wa kasar a cikin karni daya.

Yanzu haka ana al’ummar da ke zaune a sauran tsibirran kasar na rayuwa ne a cikin yanayi na rashin wutar lantarki ko hanyoyin sadarwa, da suka hada da wayoyi da kuma katsewar hanyoyin sufuri

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.