Ci gaban tarihin Sanusi Tambari Jaku na Nijar

Sauti 19:58
Masu saurare na aiko wa sashen hausa na rfi tambayoyin da suke bukatar amsoshinsu a kowani mako
Masu saurare na aiko wa sashen hausa na rfi tambayoyin da suke bukatar amsoshinsu a kowani mako REUTERS/Jason Reed

Shirin tambayoyi da amsa na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya amsa tambayoyin da masu saurare suka aiko, ciki har da tambayar da ta bukaci tarihin tsohon dan siyasa a Nijar, Dr. Sanusi Tambari Jaku.