Dakta Khalid Aliyu kan matasa da ke shiga ayyukan ta'addanci

Sauti 03:02
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya zargi wasu malaman addinin Islama da dora matasa kan tsatsauran ra’ayi
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya zargi wasu malaman addinin Islama da dora matasa kan tsatsauran ra’ayi REUTERS/Afolabi Sotunde

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya zargi wasu malaman addinin Islama da dora matasa kan tsatsauran ra’ayin da ke tinzira su shiga ayyukan ta’addanci. Shugaban ya bayyana haka ne wajen wani taron yaki da ta’addancin da ya gudana a kasar Jordan. Ganin girmar matsalar Bashir Ibrahim Idris ya tuntibi Sakatare Janar na kungiyar Jama’atu Nasril Islam, Dr Khalid Aliyu, kuma ga tsokacin da ya yi akai.