Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Manyan labaran shekarar 2017

Sauti 22:00
Majalisar Dokokin Jamhuriyar Nijar
Majalisar Dokokin Jamhuriyar Nijar
Da: Bashir Ibrahim Idris

A cikin shirin mu zagaya Duniya Bashir Ibrahim Idris ya dubo  wasu manyan labaran da suka mamaye kasashen Najeriya da Nijar  a karshen shekarar 2017,Daga Najeriya zuwa Nijar dama Afrika baki daya za ku ji ko a ina aka kwana

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.