Ra'ayoyin masu saurare kan abin da ke ciwa al'umma tuwo a kwarya

Sauti 16:06
Shirin a kowacce Juma'a, kamar yau na bai wa masu saurare damar tofa albarkacin bakinsu kan abin da ke ci musu tuwo a kwarya.
Shirin a kowacce Juma'a, kamar yau na bai wa masu saurare damar tofa albarkacin bakinsu kan abin da ke ci musu tuwo a kwarya. Capture d'écran : sympl.fr

Kamar yadda ya ke bisa al'ada, shirin ra'ayoyin masu saurare a yau Juma'a tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin bakinku, korafi, ko kuma yin jinjina kan batutuwa daban-daban.